Advertisment
support

An Fara Sayar Da form Na Makarantar Koyan Aikin Soja

Sponsored Links
An bude makaranta koyar aikin soja wato [NIGERIAN DEFENSE ACADEMY (NDA)]
Wanda yanzu Haka an Fara Sayar da RRR code na makarantar akan kudi naira 3,500 
Wanda tuni an Fara Sayar da code din ranar 25 October na 2021 Kuma za a rufe ranar 31 March 2022 
RRR CODE din shine kamar form da na makarantar ko nace sai ka mallaki RRR CODE din sannan zaka Sami damar cika form din nasu
Ga Wanda suke son saya zaku iya siya ta link din kasan Nan sannan Kuma ta Nan zakayi apply
👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button