News

Bello Yabo Yayiwa Shugaban Kasa Muhammad Buhari Kaca Kaca A Wani Wa’azin Sa

Bello yabo yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari kaca kaca a wani was azjnsa
Mallam Bello yabo dai kowa yasan ya sabawa yiwa shugaban kasa Muhammad buhari wankin babban bargo a cikin wa’azinsa Kuma a duk lokacin da ya gadama
Wasu na alakanta hakan ne da rashin jituwarsa da shi
Wasu Kuma na fadin gaskiya mallam yake fada akan shugaban kasa Muhammad buhari
Gadai faifan bidiyon Nan ku kalla kuji yadda mallam yayi bayanai sosai

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button