Advertisment
News

Npower sun sake fidda sababin ma’aikata a batch C stream 2.

Sponsored Links

Npower sun sake fidda sababin ma’aikata a batch C stream 2.

Shirin na Npower shiri ne Wanda Gwabnatin tarayya ta dauki alkawarin daukar ma’aikata Wanda Sukayi karatu dama Wanda basuyi, da farko sun dauki ma’aikata kimanin 510,000 sannan zasu cike 490,000 ya Zama miliyan 1 acikin wannan batch din. Na stream 2.

Wannan sanarwa ta fita ne jiya da dare a shafin Npower na sada zumunta wato Facebook inda hukumar Npower ta sanar da fitowar Wanda Sukayi nasara a stream 2 batch C.
Hanyar da zaku bi ku duba ko kunyi nasara guda biyu ce, ta farko zaku shiga shafin na Npower me suna www.nasims.gov.ng idan Kuma Baku da babbar waya wato Android ko iPhone zaku iya dialing da code kamar haka: danna *45665# domin dubawa.

Idan Kun duba Kuma Kun tabbatar kun samu kuyi Masa ku garzaya zuwa internet cape mafi kusa daku domin suyi muku biometric thumb print, Bayan Kun Gama Sai ku jira Wata sanarwa daga hukumar Npower zuwa mataki na gaba.

Muna muku fatan nasara.

Ziyarci shafinmu na:-

WhatsApp group 1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button