Advertisment
News

BIDIYO:-Mahaifiyar Hanifa Tayi Nata Bayanin Cikin Kuka Da Ban Tausayi

Sponsored Links

Mahaifiyar Hanifa ta bayyana yadda suka fara tattaunawar kudin fansa da Abdulmalik, wanda ya bayyana cewa yana bukatar naira miliyan shida kafin ya saki ‘yarsu ta dawo gida. Mahaifiyar Hanifa tana wannan bayanin tana kuka, abin tausayi sosai.

Ga link din bidiyon a kasa, sai ku kalla domin ji da kuma ganin irin abinda take fada. Duk da haka, har yanzu muna binciken neman cikakken bidiyon, amma ga wani kadan daga cikin bidiyon.

Also Read: Yan Jarida Sunyi Shira Da Mallamin Hanifa Wanda Ya Saceta Kuma Ya Kasheta

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button