News
BIDIYO :- Yan Jarida Sunyi Shira Da Mallamin Hanifa Wanda Ya Saceta Kuma Ya Kasheta
Bayan Yan sanda sun Kama abdulmalik mallamin yarinyar Nan hanifa Yan Jarida suma sun Sami damar yin Shira da shi
Inda a cikin Shirar tasa da su ya bayyana Abubuwan da yawa
Inda itama Shirar anyitane cikin harshe biyu
Wato yayi bayani da turanci sannan Kuma yayi bayani da yaren hausa
Gadai yadda Shirar tasu Nan ta kasance
Kallon bidiyon Nan zakaji komai
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.