Advertisment
News

Tallafin Ng-Cares An Warewa Kowace Jihar Kudinta

Sponsored Links

Prof. Yemi osinbanjo ya kaddamar da Shirin da niyyar rage radadin tallauci da annobar covid-19 ta jawowa mutane dama kamfanoni

Kimanin zunzurutun kudi har dala million dari bakwai da hamsim 750M$ aka Warewa wannan Shirin Wanda Kowace Jihar Za’a Bata Dallas miliyan ashirin 20M$ Yayinda babban birnin tarayya Abuja Kuma za a Bata dala million shabiyar 15M$ sai Kuma shi kansa Shirin an ware Masa dala million shabiyar 15M$

Wanna shirin zai taimaka wurin rage radadin tallauci da rashin aikinyi dadai sauran su a tsakanin Al’umma. Sannan bawai iya daidaikun mutane wannan Shirin zai tallafawa ba harda masu kamfanonin da suke da register gwamnati wato CAC zasu iya Shiga cikin wannan Shirin

NG-CARES

Kowane state da nasu don Haka kowa zai duba link na jiharsa domin cikawa.yayinda wasu jihohin har ma sun refu portal din register.
Kowace Jihar dai akwai kalar tsarinta wasu jihohin Kuma sun rabar da form ne na cika tallafin sun rabar da form din a kyauta
Kowa dai akwai kalar tsarinta jihar sa

Ga masu sha’awar cika wannan tallafin sai ku Danna wajen da aka rubuta apply now

APPLY NOW

Also Read: Hukumar Civil Defense Zata Gudanar Da Parade Passing Out

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button