Cikakken Bayanin Akan P-Yes
Shirin P-Yes Tsari ne domin karfafa matasa na shugaban kasa
Antsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocij jihohi da kungiyoyin masu zaman Kan su don Samar da wani Tsari na daukaka ayyukan Yi ga matasa a nigeria
Manufar wannan Shirin itace karfafa matasan Najeriya ta hanyar Samar da damamarmaki da kuma samar da yanayi na Samar da arziki ya hanyar baiwa matasa Sana’o’in hannu , ilimi da albarkatun da zasu sa suyi amfani ta Yadda za a rage radadin talauci da Samar da dimbin matasa masu karfin tattalin arziki wadanda suke da dabarun da zasu iya amfani dasu ta hanyar kirkire kirkire da ma’ana suna bada gudummawa ga Gina kasa
Duk Mai sha’awar cikawa Don cin gajiyar Shirin zai iya da link din dake kasa domin yin register.
Also Read: Za acigaba Da Turawa Mutane Tallafin Kudin RRR A Karshen Watan Nan