Advertisment
News

Za acigaba Da Turawa Mutane Tallafin Kudin RRR A Karshen Watan Nan

Sponsored Links

Ma’aikatar agaji ta Tarayyar nigeria ta gudanar da Abubuwan cigaban Al’umma
Ta bayyana cewa kafin karshen watan April na 2022 , mutane 150k wato mutane dubu dari da hamsim da sukayi register covid-19 Za’a biya su na tsawon wata shida wanda ya Kai naira 30k a karkashin rajistar jindadin jama’a ta kasa

Minista Jinkai Ta Kasa sadiya Umar farouq ce ta bayyana hakan a cikin wata takarda Kan dabarun taswirori da ayyukan Ma’aikatar Jin Kai da ci gaban jama’a ta Tarayyar nigeria

download full nigerian navy shortlisted for candidate exam

Ku tuna cewa akwai fa’ida Mai tarin yawa a tallafin nassco covid-19 na naira 30k a cikin watan maris na 2022 Wanda wasu sun Sami rabon tallafin kudi na Rrr

An biya kudin tallafin rrr din ne a dunkule Mai makon 5k duk wata shine aka hade shi waje daya aka biya mutane naira 30k
Wanda an tsara hakan ne domin tallafawa talakawan kasa dama mutanen gari

YADDA ZAKU NAIMI AIKIN BADA HORO A GIDAUNIYYAR DANGOTE

Acewar minista sadiya zuwa yanzu daga cikin mutane miliyan 1 da Gwamnatin Tarayya tayi niyyar turawa zuwa yanzu ta bayyana cewa ta bawa mutane 850k sune adadin abinda da sukaci gajiyar Shirin

Inda a Suka bayyana cewa zuwa yanzu mutane miliyan 46 sukayi register a cikin jihohin nigeria 36 har Abuja ya Kama 37

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button