Nyif Sun Fara Tura Sakon Amincewa Ta Gmail Account

Nyif sun Fara Turawa mutane sakon amincewa ta Gmail address nasu
Wanda suka samu sako Mai dauke da an zabe su a matsayin masu cin gajiyar Shirin asusun saka jarin matasan nigeria
Cikin sakon da ake turawa wasu Wanda suka karbi horo akwai bayanai. Da suka nuna cewa a danna *5757# domin bude asusun bank (bank account) a bankin NPF wato microfinance bank
Masu cin gajiyar Shirin Nyif
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Tarayya da hadin gwiwa da NPF MFB PLC
A halin yanzu bankin nigerian police force microfinance Yana cikin bankunan da aka zaba domin rabawa matasa kudaden asusun saka jarin matasan nigeria (NYIF) A fadin kasar Nan Baki daya
Sakon approved Yana Nan a cikin Gmail na kowa da kukayi register da shi Nyif da shi
Inda zaku duba folder spam domin tabbatar da an turo maka da approve ko ba a turo ba
Ta Nan ne zaka tabbatar
Duk Wanda ya ga sakon zai Shiga yayi accept loan offier din rancen sa na 250k
Zabar bankin microfinance na NPF a matsayin abokin Tarayya wajen bayar da Rance kudade na tsarin Nyif bawai kawai sai gaggauta fitar da rancen kudade bane zai taimaka wajen dawo da kudaden da aka bayar Rance