Advertisment
News

Na Jima Ina Cin naman Mutane Acikin Breakfast Dina Inji Wani Babban Dan Kasuwa A Jihar Zamfara

Sponsored Links
Alhaji Aminu baba babban Dan kasuwar Nan dake kasuwanci ababen Hawa a company aminchi motors gusau, dake jihar zamfara state
Ya bayyana muna Nan aiyukan sa
Baba Wanda yan sanda suka Kama ya bayyana munanan aiyukan sa na sayar da sassan jikin mutum tare da sayar da Naman jikin Dan Adam
An Kama shine Makon da ya gabata bisa laifin kashe wani yaro Dan shekara 9
Kwamishinan Yan sandan jihar zamfara, mista ayuba N elkana yace Wanda ake zargin Yana da Mata uku yara 19
Gadai cikakken bayanin da yayi da bakin sa ku kalli bidiyon
👇👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button