Advertisment
News

An Fara Tura Sakon Kudin Rance na Nyif.

Sponsored Links

Ranar jiya ne aka Fara turawa Wanda Sukayi nasarar samun bashin kudi na Nyif Wanda suka bude asusun banki na NPF.
Wannnan bashin na Nyif zai kasance duk Wanda ya same shi zai biya Nan da shekaru uku masu zuwa saide kamar yadda hukumar Nyif ta sanar.
Miliyoyin mutane ne de suka nemi wannan bashin na Nyif inda kadanne daga cikin su sukayi nasarar samun tura musu sakon yin training Wanda adadinsu yakai dubu goma tun wancan shekarar suka gudanar da training nasu, Amma Saida aka jima Ba’a ji duriyar wannan Shirin na Nyif ba har Saida wannnan shekaran ta shigo shima an nema ne akan kowa daya je ya bude asusun banki na NPf Wanda hakan yayi ta bawa mutane wuya mutane kadanne sukayi nasarar samun budewa saide daga baya sun bukaci mutane dasu cike wani form na korafi Wanda suka turawa mutane ta Gmail dinsu.
Wanda su da kansu zasu bude maka asusun bankin saide kaga kudi ya shigo.
A Daren jiya mutane da dama sun ga sakon kudinsu ya shigo Amma akwai Wanda basuga nasu ba saboda wasu dalilai Sai de abune mai sauki idan baka ga sakon naka ya shigo ba duk da kasan kana cikin masu cin gajiyar wannan bashin na Nyif.

Domin ganin yadda zaka duba kaga ko naka bashin kudin ya shigo ga hanyar da zakabi a saukake.
Danna wannan link dake kasa domin dubawa.
👇👇👇👇👇👇

Allah ya taimaka

Shiga WhatsApp group da Facebook page namu domin samun Karin bayani.

WHATSAPP GROUP 2. WHATSAPP GROUP 1 FACEBOOK PAGE

Also Read: An Sake Rufe Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button