Job
Ga dama ta samu ga Wanda suka gama karatu
Sponsored Links
Ga dama ta samu ga Wanda suka gama karatu.
Wannan sabuwar Dama ce ga matasa Yan Nigeria Dama ga Wanda Suka gama makaranta sannan basa aiki.
Wannan shirin na graduate professional Scheme shiri ne Wanda aka tsara domin bawa Wanda suka gama karatun digiri sannan suke Neman aikin to wanann babban shirin zai kasance ya taimaki matasa sosai.
Abubuwan da ake bukata wajen cikawa:-
- Dole ne masu cikewa wannan aikin ya Zama sun Gama digiri ko HND.
- Ana bukatar ya kasance an Gama da matsayin second class Upper division.
- Dole ne yakasance angama bautar kasa wato NYSC.
- Dole ne asamu kwarewar aiki daga shekaru daya zuwa sama.
- Ga Wanda suke Jin yaren faransa zasu samu dama ta daban.
Danna shudin rubutun dake kasa domin cikawa.
Danna Nan
Muna muku fatan nasara
Sponsored Links