Advertisment
Job

Yadda zaku Nemi aiki a Access Bank Nigeria

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aiki a access bank.

Wannan aikin za’a rufe shi ranar 21st April na wannan shekaran 2022.

Access bank Yana daga cikin bankunan da ake hada-hadar kasuwanci da Kuma girmama su saboda suna da kwararrun ma’aikata sannan bankine me tsaro.
A halin yanxu wannan banki na access bank ya dauki alwashin daukar ma’aikata Yan kasar nigeria Wanda suke da muradin aiki da su.

Sai de Wannan banki na access bank suna da wasu ka’idodi da Kuma matakai Wanda ya Zama dole ga dukkan Wanda zai nemi aiki dasu ya kasance Yana da su, wadannan matakai sun hada da:-
A. Dole ne Wanda zai cike wannan aikin na access bank ya kasance Yana da certificate na kammala degree, a bangaren kasuwanci ko na’ura me kwakwalwa.
B. Dole ne ga dukkan Wanda zai cike wannan aikin na access bank ya Zama ya kammala karatun jami’a wato degree sannan akalla ya kammala da second class lower division.
C. Sannan dole ya kasance Yana da shedar Gama bautar kasa wato NYSC certificate.
Wannan bankin na access na bayar da dama ga Wanda suke da kwazon aikin ta hanyar samun karun matsayi Wanda zai iya kaiwa ga matakin duniya na wannan bankin me girma.
Suna Kara bawa Wanda suka gama karatun jami’a kwarin gwiwa akan dasu cike wannan aikin Wanda zai kasance a online form.
Sede wannan aikin ya kasu zuwa Kashi uku.
Na farko:- akwai matakin Entry level training program,
Na biyu:- akwai Entry level tech Recruitment,
Na Uku:- Internship.

Babban Alkhairi dake tattare da aiki da access bank shine suna bawa ma’aikatan su Wanda Sukayi ritaya ko suka samu hadari awajen aiki kudi ko Kaya domin samun agaji ga rayuwarsu ta gaba.

Danna Nan domin cikawa
👇👇👇👇

APPLY NOW
Shiga WhatsApp group namu
👇👇👇👇👇

WHATSAPP GROUP

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button