Advertisment
Tech & Guide

Hanyar da zaku gano wayar da aka sace koda an kashe ta.

Sponsored Links

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau wanda muka tabbatar da zai birgeku.

Wannan application ne da zai taimaka ku iya gano wayarku idan aka saceta koda kuwa a kashe wayar take.

Wani lokacin daga an sace wayar mutane kuma an rufe wayar shikenan ta bata domin App din dake kan wayar na nuna location yana aiki ne kawai idan waya tana a kunne, to wannan application din idan kuka mallakeshi zai baku damar tracking din wayarku koda an kasheta, domin akwai abubuwa da yawa da wannan App din zaina tura muku ta email dinku duk inda wayar take.

A cikin wannan App din yana boye sakon murya ya turawa mutum sannan da photon duk wanda ya dauki wayar.

Banda wannan akwai abubuwa da yawa da wannan App din yake da munsan zai kayatar daku.

Dan haka duk mai bukatar dauko wannan App din ya duba kasa gurinda muka rubuta download now domin saukarwa.

Download Now

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button