notice
Passing Out Parade 2023


Rundunar tsaro ta Yan Sanda na nigeria tana gudanar da parade din passing out na Sabbin Ma’aikata da ta dauka
A yau 29/12/2022 ake gudanar da bikin Fara aikin su
NPF wato hukumar dake kula da aikin Dan Sanda ta nigeria suna gab da sakin sunayen Wanda za’a tantance su domin shiga aikin Dan Sandan shekarar 2023
Yayin da a cikin sabuwar shekarar da zamu Shiga rundunar zata sake bude shafin daukar wasu Sabbin Ma’aikatan
Fatan alkhairi
Kasance da shafin GinSau domin samun ingantattun labarai
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.