Advertisment
notice

Ancigaba Da Turawa Ma’aikatan Npower Salary Su

Sponsored Links

gwamtin tarayyar nigeria ta Fara biyan Ma’aikatan npower stream 2 Albashin su na watan January

Hukumar kula da Ma’aikatan npower Daman kafin yanzu ta bayar da sanarwar cewa zasu Fara biyan Ma’aikatan nasu ne nan da Dan karamin lokaci sai gashi a Daren jiya litinin wayewar yau talata gwamnatin ta fara Sanya musu kudi a asusun ajiyar su da Suka shigar

zuwa yanzu ana CI gaba da turawa mutane kudin su ga Wanda basuji alert nasu ba su jira Nan gaba kadan za a saka musu da kudin su har yanzu ana cigaba da turawa mutane kudin su

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button