Advertisment
support

Whitefield Foundation Sun Fara Turawa Wanda Sukayi Nasarar Samun Shiga Level Two

Sponsored Links
Whitefield foundation sun Fara tura sako ga Wanda sukayi nasarar samun Shiga level two din su
Idan baku mance ba Whitefield foundation sun dauki mutane 60k ne Bayan da aka kammala register komai inda a cikin mutum 60k din ma suka fitar da wani tsari na Jarrabawa da sukayiwa mutane bayan sun kammala Jarrabawar kowa yaga irin kwazon da yayi a exam wato kowa sun bashi Makin da ya samu
Sannan Kuma sun bawa mutane certificate 
To yanzu ma sun sake subar da mutane sosai 
Inda suke turawa Wanda sukayi nasarar samun Shiga level two sako ta Gmail nasu
Anjima kadan zamu kawo muku irin sakon ta suke turawa mutanen da sukayi nasarar samun Shiga level two din
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button