Advertisment
support

Gwabnatin tarayya ta sake fidda sabon tallafi na kudi me sunan Nigerian Youth future fund.

Sponsored Links

Gwabnatin tarayya ta sake fidda sabon tallafi na kudi me sunan Nigerian Youth future fund.

Gwabnatin tarayya ta kasar nigeria ta fidda sanarwa fidda sabon tallafi na kudi Wanda ake kira Nigerian Youth future fund Wanda yake tare da Mcarthur da Ford Foundation suka dauki nauyin shirya shi ta yadda za’a gudanar da Rana wannan tallafi cikin sauki da aminci.

Gwabnatin tarayya ta Nigeriya ta fidda wannna Shirin ne domin fidda dubban matasa Yan Nigeriya daga zaman banza tare da dogaro da kansu domin rabuwa da talauci Wanda ka iya sawa matasa su Shiga aikata abubuwan Saba doka, wannan shine babbar manufar wannna Shirin na Nigerian Youth future fund Wanda yake tare da hadin gwiwa da Mcarthur da Ford Foundation domin ceto matasa masu zaman banza su samu abubuwan dogaro da kai da Kuma samun cigaban al’umma.

Wannan tallafi an kasa shi har gida uku wato zaku zabi daga daga ciki sannan kuyi apply nasa.
Ya kamata kusani wannna tallafi ne ba bashi ba sannnan ya kamata ku sani zakuga kowanne akwai adadin kudaden da za’a bada idan anyi nasarar samun Shiga jerin masu nasara kada KU cike Wanda kuka San bashine ya dace da ku ba, zamuyi bayanin kowanne dake kasa da matsayin daya dace ku cike domin akwai Wanda zaku cike amatsayin na mutum daya akwai na kungiya da sauransu..

  1. Na farko Ana Masa lakabi da small grant zasu zabi Wanda suka dace mutane 60 sannna za’a Basu tallafin daga dollars America $500 zuwa $1000.
    APPLY HERE.
  2. Na biyu Ana Masa lakabi da action grant za’a bawa kungiyoyi 40 wadanan kungiyoyin zasu kasance na unguwanni Kona kasuwanci.
    Za’a Basu daga dollars America $1000 zuwa $3000.
    APPLY HERE
  3. Na uku Ana Masa lakabi da development grant za’a bawa kananun kungiyoyin matasa 25 tallafin kudi daga dollars America $3000 zuwa $6000.
    APPLY HERE
  4. Na karshe Ana Masa lakabi da catalytic grant za’a bawa kungiyoyin matasa Wanda suke da Kwarewa akan harkar kasuwanci anan za’a bada kimanin $40,000.
    APPLY HERE

Idan kana bukatar cike wannan tallafi Yi Masa ka danna alamar APPLY NOW dake kasa cikin shudin rubutun saika zabi wanne daga cikin matakai hudun Dana lissafo a sama kake son cikewa.

APPLY NOW

muna muku fatan nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button