notice
Hukumar Wutar Lantarki Ta Fitar Da Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Samun Aiki
Sponsored Links
Hukumar harkokin Wutar Lantarki Ta Kasa Ta Fitar Da Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Matakin na Gaba
Hukumar tana sanar da Wanda Suka Cika recruitment na NERC ana sanar da su ansaki Shortlist
Zaku iya duba sunan ku a shafin NERC din
Step na farko
CHECK YOUR NAMES
Step na biyu
Zakayi login da email din da kayi register da shi
Step na uku
Sannan sai ka duba sunan ka a cikin Shortlist din da suka fitar
Steps na hudu
Zaka iya download na pdf na Shortlist din domin duba sunan ka a nutse
Fatan nasara
Also Read: Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Tallafin Kudi Na Ng-Cares
Sponsored Links