Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Tallafin Kudi Na Ng-Cares
Shirin Ng-Cares sun Fara zaben wasu daga cikin Wanda sukayi register da tallafin
Suna tura musu da da sakon message wato sms ta number wayar da suka cika wannan tallafin
Hukumar Bayar Da Tallafin tana turawa mutane sakon ne da nufin da su ziyarci cafe mafi kusa da su (idan zaka iya amfani da waya zaka iya cikawa da wayarka)
Domin sake shigar da bayain da suka shigar a baya lokacin da suke cikawa
Zuwa yanzu dai mutanen jihar biyu ne Suka Fara samun wannan sakon daga hukumar bayar da tallafin Ng-cares mutanen jihar Adamawa da Jos sune kawai suka Fara samun wannan sakon a yanzu
A saboda Haka kowa ya zauna cikin Shiri zai Sami wannan sakon fatan nasara
Always visit our website for more information about any federal government covid-19 relief and others