Advertisment
Job

Jaridar daily trust ta sanar da sabon aiki me suna freelancer.

Sponsored Links

Jaridar daily trust ta sanar da sabon aiki me suna freelancer.

Babban jaridar daily trust ta turanci Wanda tayi kaurin suna a arewacin nigeria dama sauran sassan jahohin Nigeria ta sanar da sabon aikin ga wasu daukacin jahohin dake arewacin Nigeriya me taken freelancer.

Wadannan jahohin sun hada da.

 1. Jahar Kebbi
 2. Jahar Jigawa
 3. Jahar Lagos
 4. Jahar Delta
 5. Jahar Enugu
 6. Jahar Ondo da
 7. Birinin tarayya Abuja.

Abubuwan da ake bukata ya kasance kana da su Wajen cikewa wannan aikin na freelancer.

 1. Ya kasance kana Jin turanci sosai.
 2. Ya kasance Ka iya daukar rahoto na gaski.
 3. Ana bukatar ka kasance kana samun labarai Wanda ke faruwa a take.
 4. Sannan Ana bukatar Wanda ya iya bada rahoto ko yake samun rahoto daga Hanyoyi da suka haura guda daya.
 5. Ana bukatar ya kasance Dan jaridar multi-media.
 6. Ya kasance za’a iya magana da yaren turanci da hausa me kyau.

Idan kana da wadannan abubuwan Kuma kana bukatar cikawa Sai ka Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

Nan Zaku shiga

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button