Advertisment
Job

Yadda zaku cike aikin jirgin sama ga Yan jahar Kano.

Sponsored Links

Yadda zaku cike aikin jirgin sama ga Yan jahar Kano.

Hukumar jirgin sama ta Ethiopian airlines dake da hedikwata a jahar Kano ta fidda sanarwa daukar sababbin ma’aikata dake cikin jahar ta Kano,

Wannan hukumar ta jirgin kasa zata bawa matasan jahar Kano aiki domin rage masu zaman banza acikin jahar.

Yadda zaku cike wannan aikin.
Ga dukkan Wanda suke bukatar wanann aikin zasu zau tura CV tare da rubuta wasikar neman aiki. Ta cikin wanan Gmail address dake kasa kamar haka:-
Kano@ethiopianairlines.com

Idan baka kirkiri CV ba Kuma bakasan yadda zaka kirkira ba Shiga shudin rubutun dake kasa domin kirkira cikin sauki.

Suwa suka dace su nemi wannan aikin?.
Ga dukkan Wanda yake da HND ko Degree a kowanne bangare, ga Wanda suke da basira akan sabre/ticketing zasu fi samun wannan aikin Akan Wanda basu.

Ana bukatar masu cikewa su kasance kada sufi shekaru 28 da haihuwa..

Za’a rufe karban sakon masu cikewa kwana bakwai daga ranar da wannan sanarwa ta fita.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button