Advertisment
Education

Makarantar Nigerian air Force school of medical sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form na 2021/2022.

Sponsored Links

Makarantar Nigerian air Force school of medical sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form.

Wannan makaranta tana cikin jahar kaduna PMB 41 (18).
Ga dukkan masu son Shiga wannan makaranta a bangaren diploma ko National Diploma ko Higher National Diploma wato HND na cikin wannan shekaran ta kalandar karatu wato 2022/2023.

Wannan makaranta zata bawa jami’an soja Wanda suke bukatar Karin karatu da Wanda ba soja ba da Kuma Wanda suke bukatar Zama sojoji.

Abubuwan da ake bukatar Mai neman wannan makaranta ya tanada sun hada da:-

  1. Ana bukatar Yan takarar shiga wanan makaranta su kasance suna da credit biyar 5 a waec, neco ko napteb, sanna suna da credit a English, mathematics, Physics, chemistry da biology, dole ya kasance wannan credit 5 sun same shine a cikin zaman jarabawar dabe wuce biyu ba.
  2. Ana bukatar Yan takarkarun da zasu nema su kasance shekarun su be wuce daga 16 zuwa 28 ba acikin watan Nan na October shekaran nan.
  3. Dole yan takarkarun su kasance Yan kasar Nigeriya ta haihuwa.
  4. Yan takarkarun su kasance sun rubuta jarabawar Jamb ta shekaran 2021 ko ta shekaran 2022 sannna ya kasance sun samu maki a kalla 120.

A Ina za’a samu application form,
Application form za’a same shine a ofishin rejistrar sannan akwai biyan kudi na dubu goma Sha biyar 15,000, wannan form inde ka siya to babu damar a medo maka da kudinka.

Bayan an cike application form za’a meda shi zuwa ofishin sakateriya rejistrar na makaranta dakuma photocopies na takardu, sati daya kafin aje Wajen test.

Ranar interview/test
Zai gudana daga ranar 5 zuwa 8 ga watan September na shekaran 2022.

Ana bukatar kome za’a cike ya gunada a ofishin sakateriya na makarantar.
Domin tuntubar wannan makaranta saiku Kira wannan number dake kasa.

09019116990, 08144482671,
09011050632.

Allah ya taimaka

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button