Advertisment
News

Yadda Tsarin Biyan Tallafin Kudi Na RRR Yake

Sponsored Links

Tsarin biyan tallafin kudi na RRR ba jaha-jaha bane
Kawai suna biyan duk wani Wanda ya cika tallafin kudin
Sannan ka sani Koda ka cika ba hakan Yana nufin Dole zaka Sami Tallafin Kudin Nan ba

Komai na rayuwa akwai rabo idan rabon kane zaka Samu basai ka tayar da hankalin ka ba
Har wasu mutanen su fahimci ka zarme da jiran kudiā€¦..
Sannan tsarin biyan kudin shine naira 5k a duk wata Wanda za a dauki tsawon wata shida ana turawa mutane wannan kudin
To Maimakon duk wata suna turawa mutane naira 5k shine suke hade kudin ya zama 30k a jumulce

Sai su turowa da mutum lokaci guda

Wannan shine Tsarin biyan tallafin kudi na RRR
Muna kowa fatan nasara a wannan biyan kudin da suke
Wanda Suka samu kuma muna Taya su murna Wanda Basu Samu ba muna Adda’ar Allah yasa muna da rabo

Fatan alkhairi ku kasance da mu a shafin GinSau domin samun ingantattun bayanai Akan Abubuwan da ake cikawa ko koyar da wani Abu na bangaren kimiyya da fasaha

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button