Advertisment
notice

Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Yan Sanda Ta Nigeriya.

Sponsored Links

Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Yan Sanda Ta Nigeriya.

Hukumar Yan Sanda Ta kasar Nigeriya wato Nigerian police Commission NPC ta sanar da ranar da za’a Yi atisayen fareti na karshe ga Wanda aka dauka a shekarar Nan ta 2022.

Wannan fareti zai gudana ne a satin farko na watan July shekara ta 2022 yanxu saura Wata uku kenan a takaice.

Wannan fareti zai faru ne ga Wanda suka samu aikin Dan sanda a matsayin constable saide har yanxu Inspector General of Police bai sanar da ainahin ranar da wannan fareti zai gunada ba a farkon satin na watan July shekara ta 2022.

Wanda suka gudanar da jarabawar gwaji watanni daya gabata a halin yanxu jerin sunayensu Yana Nan akan hanya.

Hukumar ta Yan Sanda tayi alkwarin daukar sababin ma’aikata na kimanin mutane dubu goma 10,000, Wanda Kashi 70 cikin dari na sunayen Yan takarar da sukayi nasara, mutane goma ga kowacce karamar hukuma wato local government guda 774 da ake dasu a cikin kasar Nageriya.

Su Kuma sauran Kashi 30 zai fito ne Bayan an fitar da batch A, saide Yan takarar kaso 30 din zai kasance mutane ne na Yan alfarma Wanda za’a bawa manyan mutane su bawa Wanda suke so gurbin aikin.

Ku kasance damu domin samun sababin sanarwa daga kowanne fanni da Rukuni na daukar sababin ma’aikata, mungode.

Ziyarci shafukanmu na:-

WhatsApp group 1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button