Advertisment
News

gwamnatin tarayya ta rufe rigistar rrr code yau talata 21 disamba 2021

Sponsored Links
A yau talata 21 ga watan disamba 2021 aka rufe rigistar 
Rapid response register wato rrr
Yayin da sama da mutum miliyan 1.4 suka nuna Sha awar su ta Neman tallafin naira 5000 na tsawon wata shida da gwamnatin tarayya zata bayar domin rage radadin zafin da ake ciki a Yanzu
Allah ya ciyar damu Alheri
Join our group for more information
https://chat.whatsapp.com/DlKCOrhg2If8h8zP9G14i0
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button