Advertisment
notice

Sanarwa Ga Wanda Suka Naimi Aikin Yan Sanda

Sponsored Links

Hukumar rundunar Yan Sandan nigeria ta bayyana cewa zata saki sunayen Wanda sukayi nasarar samun wucewa zuwa mataki na gaba
Kafin zuwan wannan Sanarwar sai hukumar ta saki shortlisted akan Wanda Suka Naimi Aikin yanda na shekarar 2021
Wanda
tuni ta saki shortlist na farko
Bayan Nan tayi musu screening sannan sake fitar da wani sabon shortlist din da ta umarchi da aje ayi gwajin lafiya wato medical checkup
Wanda yanzu Haka hukumar ta bayyana cewa zata saki sunayen Wanda sukayi nasarar zuwa mataki na gaba

A saboda Haka hukumar take sanar da Wanda Suka Cika Aikin da su zauna cikin Shirin ganin Shortlist Nan bada jimawa ba

Zuwa yanzu dai hukumar Yan Sanda ta mayar da hankali ne wajen yaye Sabbin Ma’aikatan ta da zatayi ranar laraba Mai zuwa 6 ga watan July

Da zarar ta kammala yaye su kuma zata sake yunkirin daukar sabbin Ma’aikata

Wanda Suma ana Fara musu training zasu sake bude shafin daukar sabbin Ma’aikata na shekarar 2022 da muke ciki
Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button