Advertisment
notice

Hukumar Bayar Da Tallafin Kudi Na Nassco Ta Sanar Da Ranar Da Register Tallafin

Sponsored Links

Hukumar bayar da tallafin kudi na Rapid Response Register (RRR)

Tafitar da sanarwar rufe register tallafin

Ta bayyana cewa ranar 5/6/2022 wato kenan ranar lahadi zata rufe Register tallafin

Sanarwar ta fito ne daga shafin tallafin inda Suka wallafa takarda a shafin su

Daman dai lokacin rufe tallafin kudi yayi Amma sai hukumar bayar da tallafin ta sake Kara wasu kwanaki na register sakamakon ba a Sami mutane da yawa da sukayi register ba

Amma a yanzu hukumar ta bayyana cewa ranar 5 ga watan June zata rufe

Wanda Basu cika wannan tallafin ba har yanzu Zaku iya cika wannan tallafin kafin zuwa gobe su rufe register

A kwanakin Bayan Nan dai hukumar bayar da tallafin RRR din ta biya mutanen da sukayi nasarar kudin tallafin su
Naira 30k
Wanda yanzu ma zasu sake biyan wannan tallafin Bayan kammala register

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button