Advertisment
support

Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Karbi Rancen Kudin Nirsal

Sponsored Links
Babban bakin nirsal wato microfinance bank sun fitar da sanarwar
Sun Fara Turawa Wanda suka karbi rancen kudin su da account number da zasu tura musu da kudin su da suka basu Rance
Nirsal dai sun kwana biyu zuwa sati daya suna turawa da mutanen da suka karbi rancen kudin su
Zuwa yanzu dai duk Wanda ya karbi rancen kudin su Kuma yasan yakai 3 or 2 years da karban kudin su to ya zauna cikin shiri zasu iya turo Masa da account number a kowane lokaci
Fatan alkhairi garemu 
🙏🙏🙏
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button