Advertisment
support

Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Sami Aikin Npower Da Ssce Qualifications

Sponsored Links
Npower sun Fara yiwa masu Ssce Qualifications register
Hukumar kula da Ma’aikatan npower ta fitar da sanarwar an Fara yiwa masu Ssce Qualifications register a center da akayi development din mutum
Zuwa yanzu dai hukumar ta Fara Kiran wasu a waya tana sanar da su hakan wasu Kuma sukan sanin hakan ta hanyar post na Facebook or website 
Ga hanyar da zakabi domin gudanar da register dinka idan har local government sectaria Dinka Basu kiraka ba to ka duba dashboard Dinka ma ana wajen da akayi development dinka zakaga number Wanda zai Baku horo sai ka Kira shi a waya kuyi Maganar da shi zai sanar da Kai komai dangane da npower dinka da wajen da zakaje kayi register da Kuma dukkan Abubuwan da suke bukata
Wasu Kuma sukan bawa mutum form sai ya cika ya Kai musu su Kuma zasu Masa register din later
Note
Nan da Monday Suka ce zasu rufe
Fatan alkhairi tare da fatan nasara a dukkan lamuran mu
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button