support

Yadda zaku nemi aikin a matsayin matemakin manaja na kamfanin unilever Nigeian PLC.

Yadda zaku nemi  aikin a  matsayin matemakin manaja na kamfanin unilever Nigeian PLC.
Unilever Nigerian PLC de kamfani ne na kasa da kasa Wanda yake kasuwanci a kasashe fiye da 190 sannan Yana da kustomomi fiye da biliyan biyu 2.
Lambar aiki: R-32649
Wajen aiki: Nigeria.
Yanayin aiki:
*Zaka kasance me tambatar da kowane Kaya ya iza zuwa idan aka tsara za’a kaishi a dukan kasashen yankin afrika.
Dole ne ya kasance kana Kula akan dukkan tsare tsare na kamfani tare da bin dukkan ka’idodi.
Abinda da ake nema Wajen daukan aikin.
* Dole ya kasance kasan yadda ake tafiyar da kasuwanci a hukumance
* Dole ya kasance kayi aiki a Wata ma’aikata kamar na shekara uku
* Dole ya kasance zaka iya yin magana me kyau da turanci
* Ya kasance kana da lasisin tuki na mota.

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button