Advertisment
notice

Nigerian Air Force sun saki sunayen Wanda Sukayi nasarar samun Shiga aikin.

Sponsored Links

Nigerian Air Force sun saki sunayen Wanda Sukayi nasarar samun Shiga aikin.

Hukumar aikin soja ta sama ta fidda jerin sunaye na Wanda Sukayi nasarar samun Shiga aikin na wannan shekaran ta 2022 inda mutane da dama suka samu Shiga wannan aikin.

List din Wanda ya dauki daukacin mutane daga dukkan sassan fadin nigeria mutane da dama sun samu shiga Wannan aikin Wanda ya hada da maza da Mata wato airmen da Kuma airwomen.
Hukumar tace dukkan Wanda yayi nasara samun wanna aikin to ya sani akwai interview sannan akwai verification na takardu da aka cike dasu yayi Neman wannan aikin na sojan sama.

Ana bukatar duk Wanda yayi nasara ya tabbatar Yana da dukkan takardun daya cike dasu sannan ya shiryawa interview wato jarabawar Baki da Baki.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin ganin lokacin da za’a gudanar da interview sannan ayi download na list din Wanda Sukayi nasara.

  • Nan Zaku shiga
  • Karanta jerin abubuwan da ake bukatar aje dasu Wajen interview Danna shudin rubutun dake kasa domin karanatawa.
  • Nan Zaku shiga

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button