Advertisment
General

Abubawan da za’a je dasu Wajen interview na aikin sojan sama ga Wanda suka Yi nasara.

Sponsored Links

Abubawan da za’a je dasu Wajen interview na aikin sojan sama ga Wanda suka Yi nasara.

Ana bukatar dukkan Wanda yayi nasara samun aiki sojan sama ya tabbatar yaje da wadannan abubuwan kamar haka:-

A. Original and photocopies of their credentials, za’a je da photocopies dakuma original na takardun da aka cike lokacin Neman wannan aikin.

B. Two 2 white vests, fararen riguna guda biyu.

C. Two blue PT shorts, shudin gajerun wanduna guda biyu.

D. One pairs of canvas shoes, takarmi kambas kala daya guda daya.

E. Four 4 passport photographs, kananun hotuna guda hudu.

F. Two facemasks, cinkun fuska guda biyu.

G. Hand sanitizer,

H. Scratch card na waec ko neco ko napteb Wanda ake amfani da ita.

I. National identification number slip (NIN) katin Dan kasa.

Ana bukatar aje da wadannan abubuwan rashin zuwa dasu Kansa mutum ya rasa wannan aikin Gama daya.

Danna nan domin download na list din Wanda Sukayi nasara

nan zaku Danna

domin sanin abubuwan da zakaje dasu Wajen interview ku Danna shudin rubutun dake kasa.

Nan Zaku danna

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button