Muhimmiyar sanarwa ga Wanda suke mining na Satoshi
Muhimmiyar sanarwa ga Wanda suke mining na Satoshi
Satoshi de wani coin ne Wanda aka kirkire shi Wanda za’a na samunsa ta hanyar mining da za’a na yi duk Bayan awanni 24 mutane da dama sunayin wannan mining sannan ahakan tun kafin ayi launching nasa mutane suna samun kudi.
Mun samu labarai akan batun launching na wannan coin Wanda duk guda daya ake sa ran zai Kai kimanin coin na ethereum daya wasu Kuma suna ikirarin 10 dollars, duk da dai Babu ingantattun labarai akan makomar wanann coin saide mutane da dama sunsha samun kudi ta hanyar mining da Kuma gayyato abokansu zuwa yi.
Idan har baka Fara mining na wannan coin ba Kuma kana son farawa to ga link Nan a kasa saika shiga domin yin Register.
https://www.btcs.love/invite/3jrpm
Amma wannan coin ba’a yinsa da computer dole Saida wayar Android.
Yanxu zamu gwada muku yadda ake Register sa.
- Na farko, Ana son ku Shiga wannan link domin yin Register.
https://www.btcs.love/invite/3jrpm
- Zai kaiku play store Sai Kuyi download na app din mai suna Satoshi zaku ganshi Baki da Jan rubutu acikinsa.
- Bayan Kun sauke app din saiku Shiga KU cike bayananku
- Anayin KYC verification domin yin KYC Ana bukatar mutum Yayi da national I’d card ko licence. Amma anfison ayi da NIN
- Zakuyi dauki hoton fuska Wajen yin KYC verification Ana son hoton fuska ya fito sosai.
- Bayan Kun Gama kome zakuga receive BTCs a kasa a hannu ku na dama saiku taba shi zaiyi mining da Kansa Sai ku jira na tsawon lokaci kadan,
- Bayan kowanne awanni 24 zakuna zuwa kuna taba receive BTCs.
Muna muku fatan nasara