Advertisment
notice

Nigerian Navy Sunsaki Shortlist Na Wannan Shekarar 2022

Sponsored Links

Rundunar Tsaro Ta sojojin ruwa wato nigerian Navy (NN)
Ta saki shortlisted na Wanda sukayi nasarar samun gurbin rubuta attitude test nasu Domin zuwa mataki na gaba

Ga duk Wanda yasan ya cika wannan aiki Kai tsaye zai iya zuwa shafin nigerian Navy din domin duba sunan sa da Kuma wajen da zai zana Jarrabawar sa
Ko Kuma zaka iya Saukar da PDF din da zamu ajiye Muku a kasa domin duba sunan ka

DOWNLOAD PDF NOW

FATAN NASARA

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button