Advertisment
notice

Shirin Geep Loan Ya Fitar Da Sanarwa

Sponsored Links

Shirin Geep Loan

Trader Moni Wanda masu cin gajiyar wannan Shirin zasu Samu Rance kudi kimanin naira 50k

Yanzu Haka komai Yana tafiya dai dai

A cikin kwana kin masu cin gajiyar Shirin suke karban sako acikin Layin wayar su (SMS) Na bude musu Account da akayi a karkashun bankin access bank

Zuwa yanzu Haka masu cin gajiyar an Fara tsara musu karbar katin cirar kudi wato (ATM) Din su

Wanda mallaka musu katin Cirar kudin (ATM) din Yana daya daga cikin alamun sunyi kusa da samun kudin su Nan bada jimawa ba

Zuwa yanzu Haka a wasu jihohin mutane suna halartar bankin access domin tabbatar da ansar katin cirar kudin (ATM) su

Fatan nasara

Also Read: Za’a Fara Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button