Nyif Sun Fara Turawa Mutane Tallafin Kudin Bashin Da Suka Naima
NYIF wato Nigeria youths investment fund
Sun Saki wata Sanarwa Ga Wanda suka cika tallafin bayar da bashi Wanda gwamnatin tarayya nigeria ta kaddamar
Nyif Sun Fara Turawa mutane da sukayi training kudin bashin da suka naima
Sai dai mutane da yawa sun naimi bashin kudi Sama da naira 250k
Amma hukumar kula da harkokin Nyif suna turawa mutane naira 250k zuwa asusun bank nasu
Zuwa yanzu dai saukar kudaden zuwa asusun bank na mutane Bai Yawaita sosai ba
Duba da Basu Jima da Fara Turawa mutane kudin ba
Amma sun bayyana cewa zasu turawa da kowa kudin sa Nan bada jimawa ba
Amma kowa yasan tsarin bayar da bash na NYIF basa turawa mutum kudi batare da sun bashi horo ba (training) saboda duk Wanda yasan baida halarci horo na NYIF ba karma yasa ran samun bashin su
Fatan nasara
Muna Taya Wanda suka Sami bashin NYIF murna
Muna Adda ar Allah yasa yazamo silar zaman kowa wani Abu a matakin rayuwa.
Also Read: Rundunar Sojan Kasa Da Sojan Sama Na Nigeria Suna Daukar Sabbin Ma’aikata