Advertisment
notice

Rundunar Sojan Kasa Da Sojan Sama Na Nigeria Suna Daukar Sabbin Ma’aikata

Sponsored Links

Rundunar sojojin kasa ta nigeria

Tun ranar 8 ga watan march rundunar sojojin kasa ta nigeria ta bude Portal din daukar sabbin Ma’aikatan da ke sha’awar Shiga aikin sojan kasa

Zasu rufe portal din daukar sabbin Ma’aikatan ranar 21 ga wata may 2022

Ga masu Sha’awar Shiga aikin sojan zaku iya Shiga Nan domin cikawa

APPLY NOW

Yayin da a ranar 11 ga watan April 2022 rundunar sojojin Saman nigeria ta fara daukar sabbin Ma’aikata masu sha’awar aikin

Wadanda ke sha’awar Shiga aikin sojan sama zaku iya cikawa
Ta hanyar Danna wajen da aka rubuta apply now

APPLY NOW

PLEASE kuyi kokarin sanar da masu sha’awar aikin domin su samu su cika kafin a rufe

Allah ya bada sa a da rabo

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button