Advertisment
notice

Yadda Zaka Naimi Tallafin Noma Da Kiwo Only Kano People

Sponsored Links

Gwamnatin jihar Kano ta samu tallafin kudi daga wani bankin musulumchi ta hannun gwamnatin tarayyar nigeria domin Aiwatar da Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano

Wannan tallafin ya kasance na masu Noma da kiwo ne
Amma idan har kana Sha awar cikawa zaka iya cikawa Amma ka sani wannan tallafin iya na Yan jihar kano ne
Amma zaka iya cikawa idan kana wani state din ma Amma sai dai komai sai kazo ka Kano state

Sannan za a rufe wannan tallafin ranar 3/4/2022
Kana Shiga site din cikawar Bata da wahala Amma farko zaka Shiga wajen da aka rubuta
Eligiblity criteria
Daga Nan zaka cika duka wani bayanan ka

Fatan nasara

APPLY NOW

https://ksadp-support.org.ng/
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button