Advertisment
support

Sabon Tallafi Ga Masu Karamin karfi Da Masu Kananan Sana’o’i

Sponsored Links

National Directorate Of Employment (NDE) sun sake bude shafin su na tallafi ga kananan Yan kasuwa masu karamin karfi

Zaku iya cika cikin Sauki da wayoyin ku idan Kuma baka iya ba ko kana tsoron cikawa ba dai dai ba zaka iya zuwa cafe mafi kusa da Kai domin cikawa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA WANNAN TALLAFIN

Dole Wanda zai Cika Tallafin Nan ya kasance Dan kasa ne (NIGERIA)
Sannan duk Wanda zai Cika wannan tallafin kada yayi kasa da shekara 15 Kuma kada ya haura 45 years
Kowa zai iya naiman wannan tallafin ba Dole sai Wanda yayi karatun Boko ba
Sanya shedar Karatun Boko baya cikin Abubuwan da suke bukata
Dole Wanda zai Cika wannan tallafin ya Sanya Nin number ko Kuma kowane irin I’d card Wanda Yake da alakata da gwamnatin tarayya

BANGARORI HUDU DA ZAKA ZABI DAYA KA CIKA DAGA CIKIN SU

Vocational Skills Development (VSD)
Small Scale Enterprise (SSE)
Rular Employment Promotion (REP)
Special Public Works (SPW)

Ku ziyarci wajen da aka saka Apply now da ke kasa domin cikawa

APPLY NOW

NOTED:-
Portal din Yana nauyi sosai ba kowane lokaci yake tafiya ba
Sannan muna Kara sanar da yan uwa duk wani tallafi da zaka cika Bayan ka cika akace ga Account Number ka kasa kudi karka saka ba tallafi bane Yan damfara ne
Babu yadda za ayi Za’a baka tallafi Kuma ace ana bukatar wani Abu daga wajen ka
Jama’a mu kiyaye saboda fadawa hannun scammers

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button