Advertisment
support

Tsarin Bayar Da Rance kudin Nirsal Loan Wanda Zasu Bayar A Yanzu

Sponsored Links

Kamar yadda aka Sami Sanarwar bayar da Rance kudi na Nirsal Bank ga wadanda su zababbun mutane
Yanzu tsarin bayar da Rance ya kasance gida biyu

1,NMFB FETTY CASH NOW NOW:- Wannan Shirine Dan iyayen mu Mata da maza masu kananan sana’o’i kamar Haka:-

i)Masu Saida kosai
ii)Masu Saida Abinchi
III)Masu Saida Take
iv)Masu Saida lemo da Ayaba

2,NMFB SME:- Shikuma wannan Shirin na small and medium Enterprises wato kananu da matsakaitan sana’o’i

Duk masu sha’awar karban wannan Rancen zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply nirsal

APPLY NIRSAL

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button