Advertisment
notice

Rundunar Yan Sanda Sun Dauki Cikon Sauran Sabbin Ma’aikatan Da Zasu Bawa Horo

Sponsored Links

Rundunar Yan Sandan nigeria
Ta Fitar Da Shortlist Na sauran cikon mutane kimanin mutum 2318 domin zuwa karban horon aikin Dan Sanda a manyan cibiyoyi na Karban horon aikin Dan Sanda
Ga Wanda Suka Sami wannan nasara ta shiga aikin Dan Sanda an tura musu da sakon text message ne ta waya domin su halarci wajen training din

Wannan sauran cikon mutane 2318 din cikon sauran mutane 10k da shugaban kasa Muhammad buhari yayi alkawarin dauka aiki ne
Wanda yanzu Haka tuni komai yayi nisa na tafiyar su training

Muna musu fatan alkhairi
Alla yasa su zama jami’an tsaro nagari masu ceton kasa

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button