notice
Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Shirin T-max
Sponsored Links
Ana sanar da duk Wanda ya cika Shirin t-max Amma har yanzu sakon zuwa screening Bai iso gare shi ba ta sakon waya ko sakon email ba
To ana sanar da duk Wanda Matsalan hakan ta faru da shi da ya hanzarta zuwa ofishin koyar da sana’o’i mafi kusa da shi domin duba sunan sa a list din da aka kafe a cikin masana’antar
Shirin T-max dai Shiri ne da aka kirkire shi domin koyar da matasa sana’o’i ko muce koyar da su Abubuwan online
Domin sanin kyakkyawan horo
Fatan alkhairi gareku
Also Read: Muhimmiyar Sanarwa ga Wanda Suka Cika Scholarship na SEPLAT
Sponsored Links