Advertisment
notice

Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Form Din Police Academy Reshen Jihar Jigawa

Sponsored Links

Rundunar Yan Sanda ta jihar jigawa tayi Kira ga Yan Asalin jihar da suka cike form na makarantar koyon aikin Dan Sanda ta Shafin sadarwa na rundunar Kuma aka tura musu da sakon gayyata da su hallara a helkwatar rundunar Yan Sanda dake dutse daga ranar litinin 26 ga watan September zuwa 1 ga watan October domin tantance su

A wata Sanarwar da jami’in Hulda da jama’a na rundunar DSP Lawan shisu Adam ya bayar, ta bukaci wadanda suka nemi Shiga aikin da fidda takardar gayyata da rundunar tayi musu ta shafin yanar gizon su
Haka Kuma hukumar ta bukaci wadanda zasuje da suje da farar singileti da farin takalmi da kuma mahimman takardun su da Kuma photo kanana domin tantance su

FATAN ALKHAIRI

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button