Advertisment
News

Sai Yau aka Cimma Matsaya Tsakanin Yan Naped Da Gwamnatin Jihar Kano

Sponsored Links
Bayan shafe awa 4 ana muhawara tsakanin matuka adaidaita
sahu na Kano, bangaren gwamnati da kuma shugabancin
kungiyar lauyoyin jahar Kano an cimma matsaya jiya kamar
cewa:
1. An rage kudin permit na yan adaidaita sahu daga
N8000/8500 zuwa N5000 ga wanda yayi rijista.
2. Zasu iya biyan wannan N5000 a rarrabe. ma’ana zasu iya yin
biya 2,3,5 etc
3. An kara lokacin biyan kudin da kwana 40. Ma’ana har
karahen watan February.
4. Matukan masu korafi da shugaban ci zasu yi rijistar sabuwar
kunguyar su wadda suka amince da ita.
5. Za a karawa wadannan matuka wajen parking a dukkannin
kasuwanni.
6. Za’a tabbatar da kare mutuncin su da kuma hukunta dun
dan KAROTA da ya ci zarafin su.
A karshe munyi kira ga wadannan matuka su ci gaba da zama masu da’a da bin doka.
Matuka wadannan babura ta hanyar wakilan su guda 20
wadanda suka shiga wannan zama sune suka yarda da
wannan sulhu.
Muna fatan Allah ya basu ikon biya. Ita kuma gwamnati muna kira a gare ta da ta gudanar da wannan kudi ta hanyar da zata
amfanar da mutanen Kano.
Alhamdulillah.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button