Advertisment
News

Ina Son Kotu Tayimin Adalci A Hukuncin Da Zata Yanke Min

Sponsored Links
Gidan radio voa
Wato gidan radio America sun Sami damar zantawa da abdulmalik inda yayi musu bayanin yadda ya kashe hanifa
Ya Kuma karyata yadda ake yada munanan labarai akan kisan nata
nacewa Wai ya daddatsa
Sannan Kuma ya naimi kotu da tayi Masa adalci akan irin hukunchin da zata Masa
Saboda kotu tayi Masa adalci ne ma yasa yake answer kowane irin laifi da ake zargin sa da shi
Sannan ya Kara dacewa shi yanzu Yana cikin halin tashin hankali sosai
Gadai bidiyon Shirar tasu Nan
Sponsored Links

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button