Advertisment
News

Yadda Tsarin Cika Tallafin Kudi Na Ng-Cares Yake

Sponsored Links

Shirin bankin duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a nigeria sakamakon annobar covid-19 ya shafa da Kuma sauran Abubuwan masu tada hankali.

Shirin ya kasu gida biyu.
Ana bayar da tallafin daga naira dubu dari zuwa miliyan daya
Yayinda Yan kasuwa Wanda sukayi register wajen kasuwancisu da hukumar harkokin kasuwanci za a Basu kyautar miliyan daya zuwa sama

Don samun chanchantar wannan tallafin da farko Dole ne ku halarci biyoyin bayar da horo na gwamnatin tarayya data amince da su kamar su
SMEDAN
NDE

Wanda bashi da rigistar kamfani Dole ya kasance Yana da certificate (EDI) da aka bashi Bayan samun horo da yayi a Shirin bayar da Rance kudi na Agsmeis loan, duk Mai son Shiga cikin Shirin Bai chanchanta ya naima da Smedan certificate ba,

Idan kana sha’awar samun EID Zaka iya zuwa EID CENTER domin mallakar naka

Ga masu sha’awar cika wannan tallafin sai Danna wajen da aka rubuta apply now

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button