News
Hukumar Civil Defense Zata Gudanar Da Parade Passing Out

Sponsored Links
Hukumar civil defense zata gudanar da parade din yaye Sabbin Ma’aikata
Hukumar the nigeria security and civil defense corps wato (NSCDC)
Hukumar zata gudanar da passing out parade din ne a gobe
Wato 5 ga watan July 2022
Za’a gudanar da passing out din ne a Barnawa,Kaduna state
Muna Taya yau uwa murnar passing out
Za a Fara gudanar da taron da misalin karfe 10:00am
Musu fatan alkhairi
Muna rokon Allah ya Basu ikon sauke nauyin dukkan alkawarin da suka daukawa kasa
Allah ya Basu sa’ar kawowa nigeria zaman lafiya
Sponsored Links