Advertisment
General

Shafin tallafin Ngcare ya Fara tafiya na wasu jahohin

Sponsored Links

Shafin tallafin Ngcare na wasu jahohin ya Fara tafia.

Kamar yadda kuka sani Ngcare tallafi ne na federal government da aka fitar awancan watan daya gaba Amma aka samu matsala baya tafiya ko idan ka zabi shekaran haihuwa baya wucewa da sauransu, Amma yanxu wannan shafi na Ngcare ya Fara tafiya yadda ya kamata domin a yau mun samu sanarwa Mai kyau cewa Ngcare Yana tafia sannan mutane da dama sun cike Kuma ya tafi yayi submit yadda ya kamata,
Sede wani Abu guda shi wannan shafin na Ngcare bana ko wacce jaha yake wucewa ba domin Kuma akwai wasu johohi da dole Sai kana cikinsu ko zaka iya cikawa ya tafi.
Wadannan jahohin suna yakin North-East ma’ana gabar ta arewa da nageria, zamu zayyano muku jahohin da suke cikin North-east akasa kamar haka-

Adamawa,
Bauchi,
Borno,
Gombe,
Taraba,
Yobe.

Dole Sai kana daya daga cikin wadannan jahohin Koda zaka samu damar cikewa a halin yanxu domin hakan muna karfafawa mazauna wannan yankin dasuyi sauri suyi amfani da wannan damar su cike, sannan sauran mutane Wanda basa wannan yankin muna Kara jaddada musu cewa Suma nasu zaiyi Nanda ba jimawa domin kuwa matsalar ta shafin ce Amma yanxu anfara magancewa wanan matsalar. Ku sance damu domin samun Sabin sanarwa zamu sanar daku da zarar na wani yankin ya Fara tafiaya.

Idan kasan kana North East ma’ana gabar ta arewa ka Shiga wanann link dake kasa domin kayi register
👇👇👇👇

https://ngcaresbusiness.org/

click here to join us on WhatsApp

https://chat.whatsapp.com/DNgEAjKAuLD70JRiNURwup

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button