Advertisment
News

Shira Da Matar Abdulmalik Inda Tasake Fallasa Wasu Sirrinkan Abdulmalik

Sponsored Links
Yan Jarida sun Sami damar yin magana da matar abdulmalik
Inda matar abdulmalik din ta bayyana cewa tabbas ya kawo yarinyar cikin gidan sa
Amma kwanan ta biyar a cikin gidan ba sati biyu ba kamar yadda abdulmalik ya fada
Matar ta qara dacewa kwanan yarinyar biyar 
Sannan Kuma ya rufeta da cewa Yar gidan wata abokiyar aikin sace wato wata mallama daga cikin mallamai da yake da su a makarantar sa
Inda yace ta Sami wani aikin kine Amma zataje Abuja za a sa Mata hannu shine ta bashi ajiyar Yar ta
Gadai bidiyon Nan a kasa ku saurari cikakken bayanin daga gareta

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button